Abincin Gargajiya na Arewa

Write your awesome label here.
  • Malama: Amina Muhammad
  • Mataki: Na tsakiya
  • Babi: 10
GAME DA DARASI
Abincin gargajiya abinci ne da mutane ke so sosai, amma ba kowa ne yasan salon da za'a bi a sarrafa shi a kicin dinmu na zamani ba. Wannan darasin zai koya maku yanda zaku girka abincin gargajiya kamar su pankaso, miyan taushe, shinkafa da wake, parpesun kayan ciki, paten accha, kunun gyada, lemun tsamiya, zobo da dai sauran su.

TAKKARDAR KAMALAWA
Wannan darasin yana zuwa tare da Takaddar kammalawa wanda DG-SMEDAN ya sanya hannu, kuma zai iya zama ɓangare na Takaddun Kasuwancin ku, kuma ya ƙirƙirar ƙarin dama ga kasuwancin ku. Za'a iya raba Takaddun a kan Linkedin ko Facebook ko Twitter kai tsaye daga shafin yanar gizon ku.
Shin kina so ki iya dafa abincin arewa na gargajiya? Ko kuma kina da miji ko yaran da ke son abincin gargajiya amma baki san yadda zaki sarrafa ba? ko kuma kina son kiyi kasuwancin sayar da abincin arewa?

Ku biyo mu dan ku koyi ɗunbin darasi akan yanda ake sarrafa abincin gargajiya. abinci ne kala-kala da zai k'ayatar da ku ta kowani fanni.
Meet the instructor

Amina Muhammad

Chef Amina wanda akafi sani da (the queens cuisine) wato kwararriyar mai dafa abinci. ta shafe shekaru da dama tana sana`ar girke girke kala kala daga na gargajiya har na zamanin.A wannan darasin tazo muku da kala kalan abincin gargajiya na musamman domin kuma ku koya kuyi da kanku.
Patrick Jones - Course author