Baitin Waƙa (Poem)

Write your awesome label here.
  • Malama: Ummi Siddique
  • Mataki: Na Tsakiya
  • Babi: 7
Course overview
Baitin waƙa na da ƙa'ida kaman yanda sauran rubutu suke da shi, hakazalika baitin waƙa na taimakawa matuƙa ta hanyar magance cutar damuwa musamman in babu mai sauraren matsalarka. Wannan darasi kai tsaye zai koya maka ƙa'idojin waƙa da kalmomin da za a iya anfani da su.

TAKKARDAR KAMALAWA
Wannan darasin yana zuwa tare da Takaddar kammalawa wanda DG-SMEDAN ya sanya hannu, kuma zai iya zama ɓangare na Takaddun Kasuwancin ku, kuma ya ƙirƙirar ƙarin dama ga kasuwancin ku. Za'a iya raba Takaddun a kan Linkedin ko Facebook ko Twitter kai tsaye daga shafin yanar gizon ku.
Wannan darasin na ɗauke da bayanai dalla-dalla akan yanda ake amfani da baiti na waƙa da yanda ake sa shi a Jimla.

A wannan darasin za ku fahimci  abubuwan da ba za ku iya anfani da shi a baitin waƙa ba da nutsuwar da za a samu a rubutun waƙa.
Meet the instructor

Ummi Siddique

Ummi Siddique cikakkiyar marubuciyar waƙa ce, ta fara rubutu shekarun baya da cutar damuwa ya sameta kuma bata da wanda zai saurareta. Ta fara rubutu akan duk wani yanayi da ta tsinci kanta a salon baitin waƙa, kuma hakan na kawo mata sassaucin matsalarta. Ta zo da wannan darasin domin idan kika samu kanki a irin wannan yanayin, ki samu hanyar waraka a sauƙaƙe.Sunana Ummi Salma Siddique. Ni marubuciyar waƙa ce kuma ina rubuta ƙundin waka. Ina son karatu kuma ina son fita don miƙa ƙafa in bani da aikin yi. Ina karantar Public Administration kuma ina da ra'ayin shiga harkan rubutun waƙa tsundum bayan na kammala karatuna.
Patrick Jones - Course author