Cikakkiyar Hanyar Hoto Ga Sabon Shiga (A Beginners Guide to Photography)

Write your awesome label here.
  • Malama: Fatima Muhammad
  • Mataki: Na Farko
  • Babi: 8
GAME DA DARASI
Darasin dabarun daukar hoto ya kunshi yadda zaka koyi sana'ar daukar hoto, farawa daga yadda zaka sarrafa abun daukan hoton da kuma abubuwan da suke tattare da abun daukan hoton.

TAKKARDAR KAMALAWA
Wannan darasin yana zuwa tare da Takaddar kammalawa wanda DG-SMEDAN ya sanya hannu, kuma zai iya zama ɓangare na Takaddun Kasuwancin ku, kuma ya ƙirƙirar ƙarin dama ga kasuwancin ku. Za'a iya raba Takaddun a kan Linkedin ko Facebook ko Twitter kai tsaye daga shafin yanar gizon ku.

Akwai abubuwa masu muhimmanci a wajen daukan hoto wanda zamu iya cewa ma kusan idan babu su babu daukan hoton. Ku biyo mu cikin wannan darasin namu domin sanin wadannan muhimman abubuwan.

A wannan darasin zaku koyi yanda ake daukar hoto, abubuwan da yakamata a sani wajen daukar hoto da sauran su.
Meet the instructor

Fatima Muhammad

Fatima Muhammad cikakkiyar mai sana`ar daukan hoto ce, ta kware sosai a wajen sana`ar ta, ta kai shekara biyar tana sana`ar. kuma tasan duk wasu dabarun da za`abi wajen daukan hoton.
Patrick Jones - Course author