Gabatarwa Naura Mai Kwakwalwa (Introduction to Computing)

Write your awesome label here.
  • Malami: Ruqayya Muhammad
  • Mataki: Na Tsakiya
  • Babi: 5
GAME DA DARASI
Wannan sashen yana ɗauke da gabatarwa akan gabobo na nauran kwakwalwa da ake gani, ma'ajiyar kwamfuta. Kwakwalwan kwamfuta, mafitar bayanan kwamfuta, sannin hanyyoyin gano cutar virus, dabi'un virus da sauransu. Annan sashen zai nuna muku yanda ake fassarar da harshen naura mai kwakwalwa da kuma yaren kwamfuta.

TAKKARDAR KAMALAWA
Wannan darasin yana zuwa tare da Takaddar kammalawa wanda DG-SMEDAN ya sanya hannu, kuma zai iya zama ɓangare na Takaddun Kasuwancin ku, kuma ya ƙirƙirar ƙarin dama ga kasuwancin ku. Za'a iya raba Takaddun a kan Linkedin ko Facebook ko Twitter kai tsaye daga shafin yanar gizon ku.
A wannan darasin za a koyi manene kwamfuta, yadda ake amfani da shi ire-iren kwamfuta, wani kwamfuta ya kamata ke saya da abubuwa dayawa.

Wanna darasin na ƙunshe da abubuwan da ya kamata ku sani game da gabatarwan nauran mai kwakwalwa
Meet the instructor

Ruqayya Muhammad

Ruqayya Muhammad 'yar Sabon gari da ke Jihar Kaduna ce, an haifeta a shekarar 1994, 25 ga watan Agusta. Ta halarci firamare a makarantan Spring Nursery & Primary School. Sakandarenta kuma ta Kammala a Jihar Kaduna, makarantan Adeyemo College of arts and science. Tana da 1st Class a ilimin Computer Science a nan Baze University Abuja, tana da degree na biyu a fannin Systems Engineering a University na Portsmouth, United Kingdom. A yanzu tana Ph.D a fannin computer a Nile University, Abuja. Hakazalika Ruqayya Malama ce a Makarantan Baze University, Department na Computer Science.
Patrick Jones - Course author