Ka`idodin Kasuwancin Zamani (Business Law)

Write your awesome label here.
  • Malami: Ahmed Fagge
  • Mataki: Na Tsakiya
  • Babi: 4
GAME DA DARASI
Darasin Ka`idodin kasuwancin zamani darasi ne mai dauke da cikakken bayani akan yanda zaku bi wajen ganin kun kula, kuma kunbi da kasuwancin ku akan dokoki da ka`idodi wajen yin kasuwanci a sauwake da kanku ba tare da kun bar wa wani komai akan harkan har azo asamu matsala a wani wurin.

TAKKARDAR KAMALAWA
Wannan darasin yana zuwa tare da Takaddar kammalawa wanda DG-SMEDAN ya sanya hannu, kuma zai iya zama ɓangare na Takaddun Kasuwancin ku, kuma ya ƙirƙirar ƙarin dama ga kasuwancin ku. Za'a iya raba Takaddun a kan Linkedin ko Facebook ko Twitter kai tsaye daga shafin yanar gizon ku.

Kuna so ku koyi yanda ake tafiyar da kasuwancin zamani?

Ina Manyan y`an kasuwa?Ina Matsakaitan y`an kasuwa? Harma da yan kasuwa masu tasowa. duk wani dan kasuwa yana da bukatar sanin dokoki da ka`idodin kasuwanci. A wannan darasin namu zaku koyi duk wani dokoki da kuma ka`idodin da ake bi wajen yin kasuwanci.
Meet the instructor

Ahmed Umar Fagge

Bayan yayi aiki a Banki (Citibank), kuma Injiniyanci da koyarwa a makarantar horas da mai kuma cancantar makarantar NOC, Triploi, Libya. Tare da kimanin shekaru 30 na aikin bangarori daban-daban da suka shafi Chevron, Citibank, FBN MB. Ahmad Umar Fagge ya gabatar da lacca a fannin dokokin kasuwanci, Sadarwar kasuwanci a Jami'ar Thames (Tripoli), yana da B.Eng., M.Eng., MCIBN, MIENG kuma ya sanya hannu a jami'ar arewacin Caroline.
Write your awesome label here.