Kwalliya: Na yau da kullum (Casual Make Up)

Write your awesome label here.
  • Author: Rabi Yusuf
  • Mataki: Na Tsakiya
  • Babi: 3
GAME DA DARASI
Kayan kwalliya na kara samun karbuwa a duk fadin duniya, kuma abu ne da kowace mace take so takoya a wannan zamanin. A wannan darasin namu zaku san menene kwalliya da kuma su menene kayan kwalliya. Zakuma ku koya yanda ake shafe fuska tas har da yanda ake jan gira da saka janbaki.

TAKKARDAR KAMALAWA
Wannan darasin yana zuwa tare da Takaddar kammalawa wanda DG-SMEDAN ya sanya hannu, kuma zai iya zama ɓangare na Takaddun Kasuwancin ku, kuma ya ƙirƙirar ƙarin dama ga kasuwancin ku. Za'a iya raba Takaddun a kan Linkedin ko Facebook ko Twitter kai tsaye daga shafin yanar gizon ku.

Wannan darasin na dauke da bayanai dalla dalla wajen sanin kwalliya, amfanin shi da kuma yanda ake yin shi kwalliyan don sana'a da kuma yi wa kai.

A wannan darasin zaku koyi kwalliya na yau da kullum da zaku iyayi wa kan ku a gida da kuma don sana'a. Sannan  kuma zaku san kayayyakin da ake amfani dasu wajen yin kwalliyan.
Meet the instructor

Rabi Yusuf

Rabi Yusuf  Kwarrariyar mai yin kwalliya ce, ta shafe shekaru da daama tanayin kwalliya dan yiwa kai da kuma sana`ar shi.Tazo muku da wannan darasin ne domin kuma ku koya ku dinga yiwa kanku a gida ba sai kun fita kun nemo mai yi muku ba, sannan bugu da kari kuma zaku iya amfani da koyon naku ku samu kudin kan ku.    
Patrick Jones - Course author